Cikakken bayani game da sallar Kasaru idan ka dawo gida baka yi ba, Tare da Imam Bello Mai-Iyali
Mutukar mutum na son ya sallaceta Sallar kasaru, to ya yita kafin shiga anguwarsu.

Amma duk da haka sallar sa tayi, kuma Allah zai karba. Allah shi ne mafi sani.
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.