Za mu ciwo wa Kasafin 2021 bashin naira tiriliyan 4.28 -Buhari
Buhari ya ce cikin 2021 za a kashe naira bilyan 501.19 wajen biyan kudaden fanshon tsoffin ma'aikata.
Buhari ya ce cikin 2021 za a kashe naira bilyan 501.19 wajen biyan kudaden fanshon tsoffin ma'aikata.
Kasafin 2020 na naira tiriliyan 10.8, bai kai darajar kasafin 2013 wanda aka yi a kan naira tiriliyan 4.99 ba.
Wasu ayyukan ma sai biyu ake samun an biya kudaden su a wuraren da aka yi 'yar-burum-burum a kasafin kudi.
Hakan kuwa ya faru ne sanadiyyar yadda annobar Coronavirus da ta barke a duniya, ta haifar da mummunan matsalar karyewar ...
Shi ma kakakin Gwamnan Jigawa cewa ya yi bai ga amfanin buga kasafin kudin a shafin su yanar gizo ko ...
Za a kashe sama da naira triliyan 7 a kasafin kudin.
Buhari ya mika kasafin kudin tun watan Disembar 2016