KASAFIN 2023: Duk da kukan rashin kuɗi da ɗimbin bashi, gwamnatin Buhari ta kusan nunka kuɗaɗen da gwamnati ke kashewa don ayyukan yau da kullum
Aƙalla gwamnatin Buhari ta yi ƙarin kashi 40% daga adadin kuɗaɗen da ta kashe wajen wannan ɓangaren ayyukan yau da ...