KASAFIN 2018: Majalisar Tarayya sun bayyana dalilin su na kara kasafin su zuwa naira bilyan 139.5
A bayanan su, sun bayyana cewa kasafin su ya yi karanci sosai, idan aka yi la’akari da na shekarun baya.
A bayanan su, sun bayyana cewa kasafin su ya yi karanci sosai, idan aka yi la’akari da na shekarun baya.
Buhari ya sa hannu a kasafin kudin 2018.
Zaharadden ya koka kan yadda waddan dabi'a na yan fashin teku wa ke neman ya dukusar da farfajiyar fina-finan Hausa.
Shugaban kasa Muhammadu ya gabatar da kasafin kudin 2018 ga majalisar kasa yau.
Ya ce kamata ya yi kafin su zabtare kudin su sanar da shi, ba sai bayan sun zabtare ba su ...
Ya ce da kunnen sa ya ji kuma ya karanta inda Osinbajo ya ce Majalisar Tarayya ba ta ikon yi ...
“Kashi 20 bisa 100 na kasafin kudin 2017, duk za a samar da kudaden ne daga wadannan kudade da ake ...
Majalisar ta amince da kasafin kudin da ya kai naira tiriliyon 7. 44.
Buhari ya gabatar da kudurin kasafin kudi na sama da naira tirilyan 7 ne a matsayin kasafin kudin 2017.