Majalisar Dattawa ta ƙi yarda a ciwo bashin dala miliyan 200 domin sayo gidan sauro ga jihohi 12
Tun da farko dai Mahmuda ya ce idan an sayo gidan sauron, za a raba su ne a jihohi 13 ...
Tun da farko dai Mahmuda ya ce idan an sayo gidan sauron, za a raba su ne a jihohi 13 ...
Sakataren Gwamnatin Tarayya, Boss Mustapha ne ya bayyana haka, a wurin Taron Tsakiyar Shekara da Ma'aikatun Gwamnatin Tarayya ke yi
A cikin jawabin da ya yi, Buhari ya tunatar da cewa, ya sa wa dokar kasafin 2020 hannu tun a ...
Gwamnatin Jihar Katsina ta zaftare kasafin kudin jihar na shekarar 2020.
Abin daure kai shi ne yadda aka cusa wadannan naira bilyan 37 a cikin Kasafin Abuja, FCDA, wadda aka ware ...
Ya sa wa kasafin na 2020 hannu ne a yau Talata, wajen karfe 3:30 na rana.
Ya ce hakan zai taimaka wajen inganta aiyukkan fannin domin samar wa mutane ingantaciyyar kiwon lafiyar da ya kamata kasan.
Kasafin dai dai ba zai zama doka ba, har sai shugaban kasa ya sa masa hannu tukunna.
Yanzu dai an kammala shiri tsaf domin hakan.