Gwamnatin Kano ta ware Naira biliyan 8 domin yaƙi da zaizayar ƙasa
Sannan ya ce matsalar sauyin yanayin ya taimaka wajen shafar yanayin ruwan sama da ɗumamar yanayi wanda ke haifar da ...
Sannan ya ce matsalar sauyin yanayin ya taimaka wajen shafar yanayin ruwan sama da ɗumamar yanayi wanda ke haifar da ...
Ya ce gwamnatin sa ta na aiki wurjanjan domin yi wa Najeriya cikakken garambawul, ta yadda komai zai tafi daidai.
Mai kazar mai suna Marsi Darwin, ta nuna alhini da jimamin rasuwar Peanut, wadda ta ce "kazar ta zame masu ...
A watan Afrilu ne gwamnatin tarayya ta sanar da karin kashi 40 cikin 100 na alawus-alawus na musamman daza a ...
Ministan Yaɗa Labarai ya bayyana ayyukan da Shugaban Ƙasa ya wajabta masa ya yi
Jedy-Agba ta bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu ne ya shiga tsakani a cikin wata wasiƙar da ya aika wa lauyan ...
A wurin ganawar akwai Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Kasa, Ibrahim Gambari.
Yanzu mutum 91,351 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 75,699 sun warke, 1,318 sun rasu.Sannan kuma zuwa yanzu mutum ...
Kakakin Yada Labaran Fadar Shugaban Kasa, Garba Shehu ne ya bayyana haka, a cikin wata takardar da ya fitar a ...
USDA ta ce Najeriya ta shigo da tan na masara har 400,000 a cikin 2019, daidai abin da ta shigo ...