Malami ya ƙaryata tantagaryar ɗan iskan da ya ce ya na da alaƙa da maharan gidan Mary Odili
A takardar an rubuta "Joint Panel Recovery". Kuma babu wani kwamiti mai wannan sunan a Ma'aikatar Shari'a.