An daure wani matashi a dalilin barazanar kisa da yake yi wa makwabcin sa
Bayan haka kotu ta ba Okon zabi ko ya zauna a kurkuku ko ya biya taran Naira 8000.
Bayan haka kotu ta ba Okon zabi ko ya zauna a kurkuku ko ya biya taran Naira 8000.
Ita budurwar Elvis ta bayyana cewa saurayin nata ya ware da wayar ne da kudin da bayan sun dawo daga ...
Duk sanda ya sha wiwin sa sai yayi ta wa mutane ife-ife a unguwa.
Mijin matan James Olanga ne ya shigar da karar kotu a Abuja.
Matashin mai suna Umaru, yana aikin gyaran wutan lantarki ne.