An ɓarke da murna da farinciki bayan gwamna Yusuf ya bayyana sunayen sarakunan sabbin masarautun Kano
Gwamnan Kano, Abba Yusuf, ya mayar da Aliyu Abdulkadir mukamin Sarkin Gaya bayan dawo da darajar masarautar zuwa matsayi na ...
Gwamnan Kano, Abba Yusuf, ya mayar da Aliyu Abdulkadir mukamin Sarkin Gaya bayan dawo da darajar masarautar zuwa matsayi na ...
Gunduwawa ya ce siyar da fili da Sa'adu ya yi wa Fulani makiyaya ya haddasa rikici tsakanin Fulanin da jama'an ...
Sarkin ya kuma yin kira ga al'umma dasu bada himma wajen addu'o'i kan jagoranci nagari da wamzuwar zaman lafiya a ...
Taron ya samu jagorancin sarkin na karaye Ibrahim Abubakar II wadda aka yi a fadarsa dake garin na Karaye, inji ...
Gwamnan Kano Ganduje ya zargi Sarki Sanusi da kin mara masa baya a lokacin zaben sa karo na biyu a ...
Shima Sarkin Karaye ya tsige hakiman Kiru da Rimin Gado.
A kwalayen da suka rirrike, masu zanga-zangar sun rubuta kalamai kamar Abarmu a Masarautar mu ta Karaye.
Har yanzu dai rundunar sojin Najeriya batace komai ba game da abin da ya faru.
Gwamnatin Jihar Kano ta kafe kan cewa takardar umarnin kotu ba ta same ta ba sai bayan bada sandar mulkin.
Shugaban kungiyar, Yawale Idris ya sanar da haka a taron 'yan jarida a Kano.