An zabi Mataimakiyar Shugaba mace ta farko a NOUN
Ta kasance farfesa a fannin Turanci, kuma 'yar asalin Adazi-Ani, cikin karamar hukumar Ani-Ocha, a Jihar Anambra.
Ta kasance farfesa a fannin Turanci, kuma 'yar asalin Adazi-Ani, cikin karamar hukumar Ani-Ocha, a Jihar Anambra.
Ya ce za a kara yawan malamai a makarantun da ke kauyuka.
Yayin da Hukumar Daukar Malaman Makaranta ta Najeriya ke auna nagartar ilmi ta hanyar kwararrun malamai, ita kuwa WAEC ta ...
Adamu ya je Jihar Kebbi ne domin halartar taron kwana biyu Ranar Karatu da Rubutu ta Duniya, wanda Hukumar Bayar ...
wannan mulki na shugaban jami’ar mai ci yanzu, zai ci gaba da kasancewa ya kara daga martabar ilmi a jami’ar.
Ya ce gwamnatin jihar ta ce za ta ci gaba da biyan kudin makarantan yaran.
Alkali ya kuma kara gindaya sharadin cewa dukkan su sai sun kasance su na da gidaje ko wasu manyan kadarori ...
Sai dalibi ya ci jarabawar sa ta WAEC ko NECO da A shida kafin ya nemi hakan.
Chioma Obiadi ne take rike da kambun sarauniyar kyau na Najeriya.
"Duk matan da suka yi aure da wuri za su sami damar samun ilimin boko daga gidajen mazansu ba tare ...