BOKO HARAM: Shekau na nan da rai, amma ya na fama da matsanancin ciwo
Mun ji ya na nan ya na daukar yara ya na hure musu kunne.”
Mun ji ya na nan ya na daukar yara ya na hure musu kunne.”
WFP ta ki ta cewa komai dangane da wadanda aka ce an sace din su uku.
Lawan ya fadi haka ne bayan ganawa ta musamman da ya yi da Buhari a gidan gwamnati na Aso Rock.
Jihar Kaduna dai itace jiha ta farko da ta fara yin asusun gwamnati na bai daya wato TSA.