ZAFTARE MA’AIKATAN KADUNA: Ƙungiyar kwadago za ta dawo Kaduna yin zanga-zangar da ya fi na baya
Kungiyar ta ce gwamnan jihar Nasir El-Rufai ya ki cika alkawuran da ya ɗauka na dakatar da zaftare ma'aikatan jihar.
Kungiyar ta ce gwamnan jihar Nasir El-Rufai ya ki cika alkawuran da ya ɗauka na dakatar da zaftare ma'aikatan jihar.
Ya ce za su ci gaba da jajircewa wajen aikin dakile duk wata barazanar tsaro, kamar yadda Shugaba Muhammadu Buhari ...
Shugaban hukumar ma'aikatan jihar Kano Engr. Bello Kiru ya bayyana cewa gwamnati ta amince da karin girma wa wasu ma'aikatan ...
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 1,204 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Litini.
Ashe mutumiyar kirki ce! Wadanda mu ke kallon na kirkin, ashe su ne baragurbin da suka bar mu a gurbin ...
Pondei ya fadi haka ne da yake amsa tambayoyin ‘yan majalisa a majlisar tarayya ranar Litini.
Wasu kwararrun likitoci daga kasar UK sun shaida cewa sinadarin ‘Vitamin D’ baya warkar da cutar coronavirus.
Ku tausayawa bayin Allah da suke a bayan kasa, ku kuma Allah da yake sama sai ya tausaya naku.
Bayan haka hukumar ta kuma sanar cewa wasu mutane 20 sun kara kamuwa da cutar a kasar nan.
Kotu ta ce za tayi wannan zama ne ranar 28 ga watan Oktoba.