KARANBAU: Yara uku cikin 10 na kamuwa da cutar a duniya – WHO byAisha Yusufu October 7, 2019 0 Yin allurar rigakafin cutar ne hanyar samun kariya daga kamuwa da cutar.