BA MAI KARFI BANE DA YAWAN FADA: ‘Yan sanda sun damke wanda ya sheme mai tsaron shago ya mutu nan take saboda naira 50 canjin karan sigari da ya siya
Likitoci da suka duba shi bayan an kai shi asibiti sun sghaida cewa ai gawa ce aka kawo asibiti domin ...