SAMA DA FADI DA KAYAN ABINCIN TALLAFI: Kotu ta sa a kamo shugaban karamar hukuma a Kano
Lauyan dake kare Ado-Panshekara, Ibrahim Adamu ya ce bai san abinda ya hana Panshekara zuwa kotu ba.
Lauyan dake kare Ado-Panshekara, Ibrahim Adamu ya ce bai san abinda ya hana Panshekara zuwa kotu ba.
Jam’iyyar ta kafa kwamiti da zai yi nazarin kowane korafi tare da gano yadda za a magance su.
Ya ce ya yi murna matuka da hadin kan da suka samu daga mazauna garuruwan.