Rariya, K-Dubarudu da Mijin Yarinya sun fito Kasuwa
Finafinan Kannywood da suka dade ana jiran fitowar su Kasuwa sun fito.
Finafinan Kannywood da suka dade ana jiran fitowar su Kasuwa sun fito.
Shahararren fim din nan mai suna ‘ABU HASSAN’ shima yana kan gaba.