Boko Haram ba su bar mu da yunwa ko kishin ruwa ba – Wata daliba byAshafa Murnai March 22, 2018 0 Bukar ya ce ba su ji dadin rashin sakin Leah ba. Kuma ya sosa musu rai matuka.