AI BARI BA SHEGIYA BA CE: Nnamdi Kanu ya roƙi magoya bayan sa kada su tada buyagi a kotu
Kanu ya ce ya na roƙon magoya bayan sa su bi doka, su natsu, su nuna ɗa'a. Kuma kada su ...
Kanu ya ce ya na roƙon magoya bayan sa su bi doka, su natsu, su nuna ɗa'a. Kuma kada su ...
Sai dai kuma mai gabatar da ƙara M.A Abubakar ya shaida wa kotu cewa mai yiwuwa ne jami'an SSS sun ...
Yakin da gwamnatin Jonathan ce ta haramta Boko Haram da kuma gwamnatin Amurka tun cikin 2013, gwamnatin Buhari kuma ta ...
Kanu ya rika yin barazanar kashe shugaban kasa, haddasa fitina a kasa da kuma kone Najeriya.
Nnamdi Kanu ya fadi haka ne ta bakin lauyansa Ifeanyi Ejiofor ranar Juma’a.
Jim kadan da yin bayanin na sa, Hon. Ado Doguwa ya fito ya ragargaje shi, ya na mai cewa wannan ...