Sanata Kanti Bello ya rasu byAshafa Murnai August 29, 2017 0 Sanata Kanti Bello shi ne Sanatan Shiyyar Daura, daga Jihar Katsina, tsakanin 2003-2007 da kuma 2007-2011.