PDP za ta koma Kotun Koli domin jayayyar sake duba hukuncin shari’ar zaben shugaban kasa
Sannan kuma PDP ta kara yin barazanar komawa kotu neman a sake shari’ar zabukan gwamnonin Katsina, Kaduna, Osun da na ...
Sannan kuma PDP ta kara yin barazanar komawa kotu neman a sake shari’ar zabukan gwamnonin Katsina, Kaduna, Osun da na ...
Majalisar ta bai wa kwamitin kwanaki biyu ta mika rahoton ta.
Muna kira ga mai martaba sarki da ya yi gaggawar bawa jama'ar jihar Kano hakuri musamman iyayen yaran da suka ...
Kashi 80 bisa 100 na mata na mutuwa a dalilin rashin ingantattu cibiyoyin kiwon lafiya
Realwan Okpanachi ya bayyana haka a cikin wata tattaunawa da ya yi da manema labarai jiya Alhamis a Abuja.
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta fara nazari da bin-diddigin hanyoyin da ta bi ta gudanar da ...
Jami'an hukumar ya ce an kama Rifkatu ne a daidai tana kokarin shiga gidan da wani kwali.
Gwamnan jihar Kaduna ya sanar da sabbin nade-nade da yayi a jihar ranar Litini.
Kunyiyar ta ce ba wakilan ta masu sa-ido kadai aka hana shiga wasu wuraren ba, har ma da wasu ‘yan ...
Asusun tallafawa wa kasashen duniya ta tallafa wa fannin kiwon lafiyar Najeriya da Naira tiriyan 2.6 domin dalike yaduwar cutar ...