Gwamnati za ta kashe dala bilyan 1.9 ta gina titin jirgin kasa daga Kano zuwa Jamhuriyar Nijar
Za a kashe dala 1,959,744,723,72, kamar yadda Ministan Harkokin Sufuri Rotimi Amaechi ya bayyana.