DOKAR HANA ZIRGA-ZIRGA: Garƙame mu da aka yi a Kano ya jawo mana hasara a Kasuwa, an jefa mutane ciki takura
Dalilin wannan doka, mutane ba su shigo gari ba. Kafin mu girgije sai an ɗan samu kwanaki tukunna.