Majalisar wakilai ta kafa kwamitin bin ba’asin rashin karrama shugabanta, Tajudeen Abbas
Majalisar ta nuna ƙin jininta da nuna mata bambancin da aka yi, inda ta ce ai Akpabio da Tajudeen ɗan ...
Majalisar ta nuna ƙin jininta da nuna mata bambancin da aka yi, inda ta ce ai Akpabio da Tajudeen ɗan ...
Annabi (SAW) yana da wushirya a tsakanin hakoransa masu daraja. Idan yana murmushi haske ne yake fita ta cikin wushiryarsa ...
Ba a jihar Kano bakawai gwamnatin tarayya ta aika da irin wannan tallafi zuwa jihohi da dama a fadin kasar ...
Ya nuna yabawa dangane da yadda gagarumin aikin gyaran makarantun firamare da na sakandaren faɗin jihar ke tafiya.
Ya ce " Duk daliban dake jami'ar za su ci gaba da karatun su na digiri, amma karkashin kwalejin Ilimi.
Ya ci gaba da cewa ambaliya ta lalata gidaje 6,583, yayin da mutum 38,815 ambaliyar ta shafa.
A ranar 20 Ga Agusta ne Gwamna Abba Kabir-Yusuf ya aika wa Majalisar Dokokin Kano ƙarin kasafin 2024 na Naira ...
‘Yan kasuwa na biyan wasu amintattun jami’an gwamnatin Kano domin samun wuri (shaguna ko filaye) a wannan waje.
Gwamna ya ce a dunƙule dukkan asusu-asusun bankuna na ma'aikatu, hukumomi da cibiyoyin gwamnatin Kano kakaf zuwa asusun banki ɗaya ...
“A matsayinmu na mai rike da sarautar gargajiya a Rigasa, ba mu ga wata shinkafa daga gwamnatin tarayya ba. " ...