Dalilin da yasa na shirya fim din ‘ABU HASSAN’ – Zaharaddeen Sani
Menene dalilin da ya sa ka yi fin akan aiyukkan ‘yan ta’ada?
Menene dalilin da ya sa ka yi fin akan aiyukkan ‘yan ta’ada?
Nafisat ta rubuta cewa “ Na gama hutun, na dawo, duk da cewa dama can ban tafi ko ina ba.
Ali Nuhu ya sanar da hakan ne a shafinsa na Instagram
Ya roki Allah da ya kara musu lafiya a tsakaninsu sannan ya barsu tare har zuwa tsufarsu.
Nuhu Abdullahi jarumi ne wanda yayi fice a shirya Fina-finan Hausa a arewacin Najeriya.
Ban da kowa yanzu domin wanda ya fi burgeni shine Rabilu Musa Ibro kuma ya rasu. Allah ya jikansa Amin.
Abokanan arziki da masoya ne suka ziyarci bukin sunan Murjanatu.
Maryam ta kware a harkar ado bayan gogewa da tayi a harkar fina-finan Hausa.
Jamila ta ce lafiyar ta lau.
Allah baiyi ba da na auri wata Jaruma yar wasan fina- finan Hausa