Ko jami’an tsaro su hana kashe-kashe, ko su bari a karkashe jama’a duka – Aisha Buhari
Aisha ta ce ya zama dole a kakkabe wadannan ‘yan bindiga, kafin su kai ga kakkabe al’umma gaba daya.
Aisha ta ce ya zama dole a kakkabe wadannan ‘yan bindiga, kafin su kai ga kakkabe al’umma gaba daya.
Wadanda suka yi garkuwa da Alaramma Ahmad Sulaiman, sun nemi a bisa su diyyar naira miliyan 300 kafin su sake ...