KANKARA333: Mu muka sace daliban sakandare a Katsina – Boko Haram
Boko Haram sun dauki nauyin yin garkuwa da daliban sakandare na Makarantar Kimiyya ta garin Kankara a jihar Katsina.
Boko Haram sun dauki nauyin yin garkuwa da daliban sakandare na Makarantar Kimiyya ta garin Kankara a jihar Katsina.
Kalaman da Kwamishinan Ilimin jihar yayi mana ya harzuka matasa suka Jefi gwamna Masari bayan ya kawo mana ziyara
Washegarin sace yaran jami’an tsaron Najeriya sun ce sun yi batakashi da maharani, amma ba su ce ga yadda ta ...
Har yau Buhari bai kai ziyara garin Kankara ba, duk kuwa da cewa ya na cikin jihar aka sace yaran.
Magashi ya ce a kwantar da hankali, kuma a yi addu'ar dawo da su ba tare da asarar ran ko ...
Sannan kuma ya umarci jami'an tsaro su gaggauta ceto wadannan yaran makaranta sannan su kamo wadannan mahara.
Daliban makaranta da yawa ne mahara dsuka yi warwason su a makarantar sakandaren dake Kankara jihar Katsina.
Kwamishinan ‘yan sanda Audu Madaki ya sanar da haka a taron manema labarai da aka yi ranar Talata a garin ...
Bayan haka kananan hukumomi da dama na fama da irin wannan ta'addanci daga mahara da kan far musu a ko ...
Buhari ya ce zaman su a wadannan wurare na tada da masa hankali matuka