Yadda Ƙanƙara ta lalata gonaki fiye da 300 a Katsina
Ya ce ya ga abin takaici sosai a lokacin da ya kewaya yankunan da abin ya shafa, tare da Hakimin ...
Ya ce ya ga abin takaici sosai a lokacin da ya kewaya yankunan da abin ya shafa, tare da Hakimin ...
Babban mai ba gwamnan Katsina Aminu Bello Masari shawara akan Karkokin tsaro, Ibrahim Katsina ya bayyana cewa gwamnatin Katsina
Masarautar Katsina ta tsige Hakimin Kankara, Yusuf Lawal, sakamakon samun da aka yi ya na mu'amala da 'yan bindiga.
Shima shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya yabawa gwamna Masari da jami'an tsaron Najeriya kan ganin an yi nasaran ceto yaran.
Buhari ya hori yaran dazamanto masu da'a sannan su fifita karatun su fiyae da duk wani abu da za su ...
Gwamnan Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana yadda gwamnati da makarrabanta suka ceto yaran makarantan Kankara da masu garkuwa da ...
Sai da suka dauki tsawon awa 5 cur suna kwashe yaran makarantan a cikin kankara kafin suka tafi da su.
Ya ce bai kamata mai shari’a ya goyi bayan wani bangare ba a wajen yanke hukunci. Abin kuma inji shi, ...
Tuni dai Boko Haram su ka yi ikirarin sace yaran, kamar yadda wani faifai ya bayyana Shekau na bayani.
Ita Hajiya Fa'iza, cewa ta yi ta na Abuja aka kira aka wai fa danta dake makarantan na daga cikin ...