KANJAMAU: Jarirai sama da 3,000 suka kamu da cutar Kanjamau a cikin shekara hudu a Najeriya
Ya tabbatar cewa gwamnati a shirye take ta dauki makatan da za su taimaka mata wajen ganin ta kare jarirai ...
Ya tabbatar cewa gwamnati a shirye take ta dauki makatan da za su taimaka mata wajen ganin ta kare jarirai ...
Haka nan kuma rahoton ya nuna cewa yawan maza masu kamuwa da cutar ta HIV/Aids ya ragu sosai tsakanin shekarun ...
Sakamakon binciken ya kuma nuna cewa duk shekara akwai mutum sama da 300,000 dake dauke da cutar ba tare da ...
Claire ta ce zuwa yanzu mutum miliyan 38 ne ke dauke da cutar a duniya kuma a shekarar 2019 cutar ...
Bayan haka kuma lissafi ya nuna cewa akalla mata kashi 1.3% ne ke dauke da cutar a Kasar nan wanda ...
Yin jima'i ta dubura na daga cikin hanyoyin da ake kamuwa da cututtuka kamar sanyi da kanjamau.
An tsaida ranar 1 ga Disamba domin tunawa da wadanda suka mutu ko suke fama da kanjamau a duniya.
Bincike ya nuna cewa kawoyin cutar na raguwa a jikin mutum idan har yana shan magani yadda ya kamata.
Shugaban hukumar Gambo Aliyu ya Sanar da haka a taron gabatar da bayanai game da matsayin cutar a kasar nan ...
Kwamishinan kiwon lafiyar jihar Ahmed Gana ya Sanar da haka a wajen taron.