WHO za ta mara wa kasashe 9 don fara amfani da maganin ‘lenacapavir’- rigakafin cutar Kanjamau
Ghebreyesus ya ce gano maganin cutar ya taimaka wajen rage akalla kashi 70% na yawan mutanen dake mutuwa a dalilin ...
Ghebreyesus ya ce gano maganin cutar ya taimaka wajen rage akalla kashi 70% na yawan mutanen dake mutuwa a dalilin ...
Kungiyar ta bukaci kara zuba jari a rigakafi, gwaji, da magani, tare da yaki da cin zarafi, auren wuri, da ...
Cutar idan ba tare da magani ba ka iya rikida a jikin mutum daga HIV zuwa cutar Immunodeficiency Syndrome (AIDS).
Tallafin na taimakawa wajen samar da kula ta gari wa masu fama da cutar Kanjamau a Najeriya da Sauran kasashen ...
Shugaban kungiyar lafiyar Tedros Ghebreyesus ya jinjina Ingancin maganin musamman yadda har yanzu babu ingantaciyar maganin cutar.
Gwamnati ta ware wadannan kudade domin ganin masu fama da cutar sun ci gaba da samun magungunan dakile cutar a ...
Hakan ya samu sanadiyyar matakan da aka dauka domin dakile yaduwar cutar da yadda masu fama da cutar ke kokarin ...
Ta ce sakamakon binciken UNIAIDS na shekarar 2023 ya nuna cewa akalla yara 160,000 masu shekara 0 zuwa 14 sun ...
Ilori ta mika godiyarta ga gwamnatin jihar kan kara yawan asibitocin dake Kula da masu fama da cutar daga 22 ...
Gwamnatin Kano ta siya kayan yin gwajin cutar kanjamau na naira miliyan 69 domin dakile yaduwar cutar a jihar.