Kanawa sun fara fidda tsammani da wutar lantarki a yayin da suke ƙara shiga cikin mawuyacin hali
A halin yanzu dai da yawan kasuwanci da suka dogara da wutar lantarkin sun tsaya cak a yayin da ake ...
A halin yanzu dai da yawan kasuwanci da suka dogara da wutar lantarkin sun tsaya cak a yayin da ake ...
Wallahi, wallahi, wallahi duk wani bakane, Mai Martaba Sarkin Kano Khalifah Muhammad Sanusi II shine zabin sa, kuma shi suke ...
Sai dai kuma Buhari da Ganduje sun sha martani daga 'yan Najeriya, musamman talakawa, kuma matasa 'yan soshiyal midiya.
A cikin shekarar 2021, ɗaliban mu 89,000 suka rubuta jarabawar kammala sakandare, ciki kuwa 80,000 duk sun samu Kiredit a ...
Shugaban Hukumar NDLEA, Buba Marwa ya bayyana cewa akwai mutum akalla miliyan biyu dake ta'ammali da muggan kwayoyi a jihar.
Shi ko dalibi Yunusa Abdulkadir, ya ce duk da yana amfani da shafin wajen yin wasu nazarorin karatun sa, zai ...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa wasu yara bakwai da aka bada cigiyar an sace su, an gano su a ...
Danjuma ya ce za a yi fama da yunwa a jihar Katsina da kasa baki daya idan gwamnati basu yi ...
Rahoton ya yi kididdigar cewa an sayi kayan miya na kimanin naira tiriliyan 1.7.
An dai yi mamakin yadda su ka wuce jihohi da dama kafin a tare motar wadda ke dauke da su ...