Yadda gwamnonin suka tumurmushe Naira tiriliyan 23 na ƙananan hukumomi daga mulkin Jonathan zuwa na Buhari
Daga nan ne Eno ya yi kira ga al’umma da kafafen yaɗa labarai da zu yi amfani da bayanan wajen ...
Daga nan ne Eno ya yi kira ga al’umma da kafafen yaɗa labarai da zu yi amfani da bayanan wajen ...
Hakan ya biyo bayan wani uziri da Ademorin Kuye, ɗan APC daga Legas ya gabatar, kuma aka samu amincewar majalisa ...
A tattaunawa da yayi da manema labarai a fadar shugaban kasa ranar Alhamis, Tajuddeen ya ce wannan hukunci, nasara ce ...
Ya ce tuni ƙananan hukumomi sun daina samun kuɗaɗen da gwamnatin tarayya ke bai wa gwamnonin jihohi domin su ba ...
Gwamnoni ke zaɓen wanda suke so su kuma tsige wanda suke so. Babu aikin da karamar hukuma za ta iya ...
A ƙarƙashin Kundin Tsarin Dokokin Najeriya, gina kasuwa da kula da kasuwanni, tashoshin mota
Ya ce gwamnoni su na kamfatar kuɗaɗen da Gwamnatin Tarayya ke bai wa ƙananan hukumomi, lamarin da Barau ya ce ...
Wakilin PREMIUM TIMES ya ga kwafen rahoton, wanda aka damka wa Gwamna Babagana Zulum.
Shugaba Muhammadu Buhari ne ya bada umarnin a dauki ma'aikata a kowace Karamar Hukumar a fadin kasar nan.
Talaucin karamar hukuma ne ya shafi talaka, tunda mulkin karamar hukuma yafi kusanci dashi.