Mijina bai sake ni saboda wai don nace sai na zabi Atiku ba, Karya ake Mana – Fatima
Ashe dai wannan Labari bai faru ba duk da muryoyin da suka shaida wa BBC cewa sune abin ya faru ...