An sace Ba’Amurke da dan Canada a hanyar Abuja -Kaduna byAshafa Murnai January 17, 2018 0 zaratan ’yan sanda na can na kokarin bin sawun wadanda su ka yi garkuwa da su.