‘WANKE KAZANTAR APC’: ‘Yan PDP sun fito aikin gayyar wanke filin da APC ta yi taro a garin Jos
Mun fito ne domin mu wanke dattin da APC suka jibga mana a garin Jos. Za mu wanke garin tas, ...