Kamfanin Bua zai gina asibitin naira biliyan 7.5 a Kano byAshafa Murnai February 7, 2018 Za a gina asibitin ne a cikin tsakiyar birnin Kano, a karkashin Gidauniyar BUA.