An sako daliban makarantar sakandare 78 da aka sace a Kamaru
Fonki ya ce har yanzu dai da sauran shugaban makarantar da malami daya da suka rage a hannun maharan
Fonki ya ce har yanzu dai da sauran shugaban makarantar da malami daya da suka rage a hannun maharan
Majiyar jami’an sojoji sun tabbatar da cewa an gudu da daliban ranar Lahadi.
Oke yace ana iya warkewa daga wannan cutar ta hanyar bunkasa karfin garkuwan jiki da motsa jiki.
Ji-ta-ji-ta ce kawai da wasu ke yadawa wai yawan ambaliyar da ake samu a Najeriya, ya na faruwa ne sakamakon ...
EU za ta tallafa wa sun hada da Najeriya, Kamaru, Nijar da Chadi.
Ta kuma nuna damuwa saboda yawaitar ayyukan fashi da ta’addanci a kasashen yankin Afrika ta Tsakiya.
Buratai ya ce duk sojan da aka kama ya kara tserewa daga bata-kashin yaki da Boko Haram, zai dandana kudar ...
Wannan bayani ya na kunshe ne cikin wani rahoto da Babban Sakatare mai kula da Afrika ta yamma da kuma ...
Ya ce sun kwashi makamai da dama tare da baburan hawa biyu daga mabuyar Boko Haram din.
An kama motocin ne a iyakar Najeriya da Kamaru.