‘Ba abin da Naira 62,000 za ta yi wa mai ƙaramin albashi, kamata ya yi a biya Naira 90,000 mafi ƙanƙantar albashi’ – Orji Kalu
Makonni biyu da suka gabata dai Gwamnatin Tarayya ta buƙaci ma'aikata su karɓi abin da ba zai gurgunta tattalin arziki ...