Sakataren APC na Kasa, Bolaji Abdullahi, da ‘yan majalisar jihar Kwara sun koma PDP byAshafa Murnai August 1, 2018 0 Abdullahi ya bayyana ficewa daga jam’iyyar a cikin shafin san a tiwita.