Sojoji da ‘Yan Sanda sun yi karin bayani kan kisan kiyashin Kajuru
A cikin bidiyon za a iya ganin El-Rufai na tambayar kwamandan adadin mutanen da aka kashe.
A cikin bidiyon za a iya ganin El-Rufai na tambayar kwamandan adadin mutanen da aka kashe.
El-Rufai ya kara da cewa gwamnati ba za ta yi kasa-kasa ba wajen hukunta duk wanda aka samu da hannu ...
An saka dokar hana walwala a garin Kasuwar Magani dake Kaduna
Za a dawo da masu yi wa kasa hidima karamar hukumar idan ta gamsu da yanayin tsaro a yankin.
Za a yi shari'ar ne a kotun dake Titin Daura.
" Bayan kungiyar ta tafi sai wasu matasa suka far mana a cikin gidajen mu,"
Yayi kira ga manema labarai da su dinga fadin gaskiya a aikinsu.
Bayan ganin hakan ya faru sai makiyayan dake wurin suka kai wa mazaunan kauyukan Kajuru hari inda mutane shida suka ...