2023: Ci-da-zuci da hangen-Dala, ba shiga birni ba, ya kayar da ‘yan adawa zaɓen shugaban ƙasa – Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa jam'iyyun adawa sun faɗi zaɓen 2023 ne saboda ci-da-zuci da hangen-Dala, ba shiga birni ...
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa jam'iyyun adawa sun faɗi zaɓen 2023 ne saboda ci-da-zuci da hangen-Dala, ba shiga birni ...
Kotun majistare dake jihar Kaduna ta gurfanar da Nasiru Yusuf da Tijjani Idris bisa laifin sace bokiotin fenti shida daga ...
Daga cikin jimillar mutane 4,227 da aka yi garkuwa da su, 2,606 maza ne, 1,395 kuma mata ne yayin da ...
Shugaban kungiyar Atiyap Sam Timbuwak ya ce maharan sun afka kauyen su da misalin karfe 9 na safiyar Laraba ne.
Ya kamata a fahimci cewa APC na da Sanatoci 57 daga cikin 109. Amma akwai zaɓukan sanatoci 5 da ba ...
Baturiyar zabe Maryam Suleiman ta sanar da sakamakon ranar Asabar bayan kammala zaɓen wucin gadi da aka yi.
Ya yi kira ga jami’an tsaro su zage damtse wajen ganin sun samar da tsaro a jihar da Najeriya baki ...
Akalla mutum 8 ne ‘yan bindiga suka kashe a Wani harin da suka kai a karamar hukumar Zangon Kataf jihar ...
Mazauna yankunan waɗanda akasari Hausawa ne, su kuma waɗanda ake zargin sun fara kai wa Hausawan hari, Fulani ne ake ...
A cewarta an yi wa Peter Obi murɗiya ne a zaɓen shi ya sa bai yi nasara ba.