Gwamnatin Jihar Bauchi ta maida wa iyayen wasu almajirai 176 ‘ya’yansu
Yace Jihar Katsina na da Almajirai 16 cikinsu sannan Kaduna na da 14.
Yace Jihar Katsina na da Almajirai 16 cikinsu sannan Kaduna na da 14.
Duk wani Fulani makiyayi da ba dan kasa Najeriya ba ne rijista domin sanin zirga-zirgarsa a ko ina a yankin.
Gwamnonin da sarakunan Arewacin Najeriya ne suka halarci taron da ya gudana yau litinin a garin Kaduna.
Hukumar 'yan sandan jihar sun ce an kai harin ranar asabar da karfe 8:30 na daren Asabar ne.
Ya roki jama'a da a zauna lafiya da juna domin samun cigaba mai dorewa.
Mu na kalubalantar duk wani da yake da shaidar cewa muna da hannu a rikici kaduna da ya kai mu ...
Kwamishinan ya fadi hakanne a makarantar sakandaren mata na Sarauniya Amina da ke garin Kaduna.
An saka dokar hana walwala a karamar hukmar Zango Kataf na awoyi 24
Za'a rufe filin jirgin saman Abuja har na tsawon makonni 6
Rahotan ya nuna cewa a shekarar 2016 mutane a jihar Abia sun sayi litan kananzir akan Naira 211, jihar Osun ...