Jaririya ‘Yar wata Hudu ta kamu da Korona a Kaduna
Kwamishinan kiwon Lafiyar Kaduna Amina Baloni ta ce jaririya 'ya wata Hudu ta kamu da cutar Coronavirus a Kaduna.

'Yan takaran sun nuna rashin jin dadin su.