Wani rahoto na zargin wai dakarun Najeriya sun cafke wata tifar yashi dauke da makamai a jihar Kaduna , Dagaske ne ko karya aka shirga – Binciken DUBAWA
Rahoton ya ce bayan da aka juye kasar da motar ta debo, sojojin sun gano harsasai 6000, da bindigogi kiran ...