‘Zan maida wa mijina kudin sadaki na da ya biya, ya sake ni kawai – Korafin Rayyanatu a kotu
Shi kuwa Muhammad ya bayyana a kotun cewa shi dai har yanzu yana son matarsa sannan yana bukatan ci gaba ...
Shi kuwa Muhammad ya bayyana a kotun cewa shi dai har yanzu yana son matarsa sannan yana bukatan ci gaba ...
Sau sa yawa akan rika yi wa jam'iyyar adawa shaguɓe cewa kasa ma su kashe kuɗaɗen su wajen yin kamfen.
Sannan kwamishinan ya nuna rashin jin daɗinsu na gaza neman ƙarin bayani da Sahara Reporter ta yi
Tsarin ya shafi matakan inganta lafiyar mutane, tsofaffi, mata da yara kanana sannan da daukan kwararrun ma'aikatan lafiya.
"Jami'an tsaron na gudanar da bincike domin kamo abokin tafiyarsa da ya arce da sauran abokanan harkallarsu.
Bayan haka Ibrahim ya ce ana ƙara inganta ma'aikatan ta yadda za a rika fidda satifiket ɗin mallakar fili har ...
Masu Maulidin sun fito ne daga ƙauyen Kwandi za su garin Saminaka domin bukin taron Maulidi.
Wani mazaunin garin, Ishaq Usman, ya ce maharan sun kai hari cibiyar kiwon lafiya ne bayan da shirinsu na sace ...
Binciken da jami'an tsaron suka gudanar kan mai safarar muggan makaman ya taimaka wajen kama wasu masu safarar makamai 8.
Abdulhameed ya yi kira ga gwamnati da ta kawo musu dauki na gaggawa na abinci, sana'o'i da gina hanyar ruwa.