Dillalan gwanjon kayan sata su 2000 ke turereniyar neman kwangilar gwanjon kadarorin ɓarayin gwamnati
Mun karbi takardun neman dillancin kadarorin daga mutane daban-daban da kuma kamfanoni daban-daban za su kai 2000.
Mun karbi takardun neman dillancin kadarorin daga mutane daban-daban da kuma kamfanoni daban-daban za su kai 2000.
Apata, wanda ke jagorancin kwamitin, Babban Lauya ne a Ma’aikatar Shari’a. Ya shaida wa manema labarai cewa an bai wa ...
Wannan tunanin sayar da kadarorin ya na cikin wani kundin daftari da gwamnatin tarayya ta damka wa Majalisar Tarayya.
Cecelia Ibru: Tsohuwar shugaban bankin Oceanic, ita ama tana da mallakin kadadrori a Dubai da ya kai dala miliyan 4.3 ...
Ya ce bayyana kadarorin sa a wannan lokacin ba tilas ba ne, sai idan ya ga dama kawai.
Ba ni da ko fegi a Warri, ba ni da ko shagon aski a Lagos, ba ni da ko kwatina ...
Kwamitin Shugaban Kasa ba shi da karfin ikon kwace kadarori da gurfanarwa