‘Yan bindiga sanye da kayan sojoji sun bindige mutane bakwai a Kaduna
Haka nan kan titin Abuja zuwa Kaduna ya yi kaurin suna wajen garkuwa da mutane.
Haka nan kan titin Abuja zuwa Kaduna ya yi kaurin suna wajen garkuwa da mutane.
A safiyar Talata mutanen garin Maro suka tashi cikin tashin hankali inda wasu mahara suka far wa kauyen.
A yau Alhamis ne gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da janye dokar hana walwala a garin Kachia.
A yau ne Shugaban Majalisar Tarayya, Yakubu Dogara ya karanta takardar da Jagaba ya rubuta wa malajisa a matsayin sanarwar ...