GARKUWA DA MUTANE: Zulum ya ce sojoji sun kasa tsare matafiya
Daga Damaturu zuwa Maiduguri kilomita 135 ne. Amma zirin da za a kira lahira-kusa bai fi tazarar kilomita 20 ba.
Daga Damaturu zuwa Maiduguri kilomita 135 ne. Amma zirin da za a kira lahira-kusa bai fi tazarar kilomita 20 ba.
Majalisar Tarayya za ta binciki ayyukan da aka ki kammalawa tun daga 1999
Hukumar zabe ta bayyana ranar da za a kammala zabuka a jihohi shida