Yadda Ƴan bindiga suka babbake gari sukutum, suka cinnawa rumbunan abinci sama da 50 wuta a Katsina
Jihar Katsina na daga cikin jihohin da ke fama da hare-haren ƴan ta'adda babu kakkautawa.
Jihar Katsina na daga cikin jihohin da ke fama da hare-haren ƴan ta'adda babu kakkautawa.
Mutane da dama sun shiga halin ha-ula-I a dalilin fara aikin wannan doka.