Gwamnatin Kano za ta kashe Naira biliyan 40.3 wajen manyan ayyukan raya jiha da inganta rayuwa
Akwai kuma aikin ƙarasa yanka titin Ƙofar Dawakai zuwa Dandinshe zuwa Kwanar Madugu da ake yi zuwa falle biyu, kan ...
Akwai kuma aikin ƙarasa yanka titin Ƙofar Dawakai zuwa Dandinshe zuwa Kwanar Madugu da ake yi zuwa falle biyu, kan ...
Jibrin Abdu na cikin maniyyata fiye da 1,500 waɗanda aka yi masu sakacin kasa kwasar su zuwa Saudi Arabiya, domin ...
Wasu da suka tattauna da wakilin mu a Kano gane da wannan kokari na sanata Barau, sun bayyana cewa suna ...
Ya ce da zaran sun kammala za su gabatar wa gwamnatin jihar Kano da sakamakon binciken da suka yi.