SUNAYE: El-Rufai ya mika sunayen kwamishinoni 13 majalisar Dokoki na jihar
El-Rufai ya aika da sunayen mutane 11 saura mutane uku da ya ce zai aika daga baya.
El-Rufai ya aika da sunayen mutane 11 saura mutane uku da ya ce zai aika daga baya.
An nada kwamishinonin ne a gidan gwamnati na kashim Ibrahim da ke Kaduna.
An nada wasu sababbin manyan sakatarori a ma'aikatun jihar